iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Kalaman yaki da hijabi da dan majalisa r Tarayyar Turai ya yi dangane da muhawarar da wani dan jarida mai lullubi ya yi da ministan cikin gidan Faransa a cikin shirin gidan talabijin na kasar ya kasance tare da suka daga masu amfani da shafukan sada zumunta.
Lambar Labari: 3488052    Ranar Watsawa : 2022/10/22